Abun mamaki ba ya karewa! Shin kun taba ganin wayar da
ake iya lankwasawa wato foldable smartphone a turance?
Yau Ma Zamu gabatar muku da wani nau'in Sabuwar fasahar wayar salular ta zamani da ake iya lankwasa fuskar ta. Amma kuma ba za ta lalace ba.
Watch Now
Murtala Zhang yana cewa..... Dana hotan kasar domin sau rara..☺👇
Meye ra'ayin ku? Ko kuna sha'awar amfani da ita?
Domin Karin
bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za'a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu,
Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.
Whatapp Group is free click here https://chat.whatsapp.com/LAzuYlLD86KHiaQh0HrLBg

0 Comments