Shaharrariyar jarumar Kannywood Fatim Abdullahi wanda ake kira da Fati washa tasaki sabon bidiyonta na ranar juma’a izuwa ga masoyanta a fadin duniya.
Fitacciyar jarumar Kannywood dindai anjima ba’a ganin fuskarta acikin sababbin fina finan hausa tun kusan shekaru biyu dasuka wuce kasancewar yadda masana’antar Kannywood din tacanja salon fina finanta izuwa fina finai masu dogon zango.
Inda a kwanakin baya wasu rahotanni sun bayyana cewar fati washa takoma kasar (cyprus) domin cigaba da karatu awajan tareda kannen jaruma Rahama sadau.
Ga Video nan kasa...
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna musa s zage domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode

1 Comments
Good Information sir Latest government Jobs
ReplyDelete