Post by
Gaga Isa Hamza Excellency,
Siffofin mutum-mutumin dusar kankara da aka yi a birnin Harbin na lardin Heilongjiang dake arewa maso gabashin kasar Sin wato china, yayin bikin gasar siffata kankara.
Shin wadannan mutum-mutumin dusar kankara suka burge ku?

0 Comments