Uban Amarya ya yi wa sirikinsa kyuautar gida, mota Da Miliya 5 A igabi, dake Jahar Kaduna.
Dare daya Allah kan yi bature, Wani bawan Allah yasamu mata da gida da mota da jari na kusan miiyan 5.
Alokacin da wakilin Jaridar ALFIJIR HAUSA ya zanta dashi angon, inda ya ke Ka da baki ya fadin haka baitaba tsammani zaiyi aure a daidai wannan lokacinba Amma haka Allah yaso.
Bayan da wakilin Jaridar ALFIJIR HAUSA ya waiwayi uban amaryan sai yace yana da yara 2 yan mata, a domin sauke nauyin da yahau kan sa a matsayinsa na uba, sai ya tambayesu karatu ko aure sai suka ce mai karatu suke da ninyan yi, har lataaddu.
Hakan ya kara bude wani sabon faifai me, inda Kwatsam mahaifinsu yadawo gida bayan la,asar sai yaga daya da saurayi suna Dan ganawa.
Sai ya tambayi saurayin lambar iyayenshi yabashi bayan yabashi sai yaje gidan su saurayin yar na sa.
Bisani Bayan sun gaisa da iyayen saurayin, sai baban yarinyar ya ce danku ne keson 'yata Kuma yanzu nakeso adaura masu aure.
Sai aka ce baya da sana,a bayada daki anan take yabashi gida da mota da jari.
Wannan lamari yafarune a karamar hukuman igabi dake kaduna cikin wani unguwa da ake kira unguwar Lolo.
KARANTA....... N-Power Batch A & B Zasu Danna Wasu Lambobin Code Domin Samun Gwagw-gwaƃa Dama 2022.
KARANTA....... YADDA ZAKA MAIDA NUMBER KA SAMA DA SHA DAYA TA KOMA GUDA ASHIRIN.
KARANTA....... KO KASAN /KI ME AKE NUFI DA "√ROOTING"?, YAYA AKEYIN ROOTING?.
Post
Daga Muhammad Inuwa Zariya

0 Comments