Umar M Shareef – LAMBA Official Video 2022
Shahararren Mawaki nan Umar M Shareef ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken “LAMBA” tare da Maryam Yahaya.
Lamba sabuwar wakar Umar M. Shareef wadda a yanzu mutane suke ya yin ta, wakace da ta kunshi soyayya kuma take saka farin ciki a zuciyar masoya. LAMBA 2022.
Watch Now
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

0 Comments