Ad Code

Responsive Advertisement

MAKARANTAR SA’ADATU RIMI TA FARA SAYARDA FORM NA SHEKARAR 2021/2022.


Labaran Cikin Gida. 

Editor musa s zage 

 Hukumar makarantar sa’adatu Rimi Collage of education na sanarda dukkan dalibai ceawar makarantar ta fara sayarda form na shekarar karatu ta 2021/2022


Hukumar makarntar ta fara sayarda form na FRE-NCE REGULAR da na SPECIAL PROGRAM domin daliban dasuke bukatar karatun NCE.

Za’a iya samun wannan form a website na makarantar a www.srcoe.edu.ng ga dukkan daliban dake da sha’awar shiga wannan makaranta mai albarka.

Wannan sanarwa ta fito ne daga bakin maga takardar makarantar Umar Gwarzo. 

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement