Ad Code

Responsive Advertisement

Kamfanin Paypal ya TABBATAR da cewar yana shirin Samar da STABLE COIN Nasa..

 

Kamfanin Paypal ya TABBATAR da cewar yana shirin Samar da STABLE COIN nasa na kansa wanda zayyi GOYAYYA da USDT,USCD,DAI,BUSD da kuma GEMINI dollar.


Tun a karshen shekarar da ta GABATA ne dai KAMFANIN PayPal ya soma bayyana Sha"awar ta crypto industry ta hanyar bayar da dama ga masu amfani dashi su iya siya da siyar da Bitcoin, litecoin da Etheruem. 


Written by | Gonar Bitcoin

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement