Akwai Tabbacin Za'a Kulle Dukkan Layukan Wayar Daba'a Hadasu da Lambar Shaidar Zama Dan Kasa Ba, NIN, Kamar Yadda Hukumar Kumar Tantance Jama'ar Kasa Ta Bayyana Ranar Litinin 10/01/2022 a shafinta na Facebook,
Hukumar ta wallafa cewa Za'a Katse layukan wayar Ne A Ranar 31 ga watan Marin din wannan Sabuwar Shekarar da Muke Ciki ta 2022 kuna iya lura da Yadda Suka Wallafa Sanar A Kasa Cikin Harshen Turanci, daga Kasa:
Dear Applicant,
Now that the NIN-SIM linkage deadline has been extended to 31st March 2022, please endeavour to link your NIN to your SIM before the deadline

0 Comments