APPLICATION MAI MATUKAR AMFANI.
Wannan application ne mai matukar amfani, mutane sama da billion daya ke amfani da shi a fadin duniya, zai taimakeka gurin karatunka na boko da islamiyya, hulda da kuma koyon yare sama da 100 cikin sauki.
Application ne mallakar google wanda google suka kirkira domin kawo sauki ga masu koyo da koyarwa.
Wannan application zai taimakeka gurin yin magana da yaruka daban-daban sama da 100.
Wannan application yana amfani da data ne, duk tambayar da kayi a google zai daukoma amsarta, a wannan application zaka iya magana da bature ba tare da ya gane bakajin turanciba, zaka iya magana da balarabe cikin sauki, ba tare da ya gane baka ainahin jin yarensa ba.
Da kowanne yaren zaka iya magana cikin sauki, a nan gida nigeria zaka iya magana har da yorubanci da yaren igbo baki daya.
Idan akamaka magana da yaren da bakaji zakayi copy kaje cikin application din sai kayi paste saika zabi zuwa yaren da kakeso ya fassarama nan take zakaga ya fassarama.
Bangaren karatu: Zai iya fassarama cikakkiyar wasikar da aka rubuta da larabci zuwa hausa, turanci, yorubanci, igbo, french da kowanne yare kake buqata sama da 100.
Zaka iya magana ma'ana voice zai rubuta kuma ya fassarama maganar izuwa yaren da ka zaba.
Danna nan domin sauke application din
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.google.android.apps.translate

0 Comments