Shahararen mawakin nan Mai faralin jini da wane saban Album .
Umar M Shareef ya sanar da lokacin fitowar sabon album dinsa mai taken suna “Farin Jini“. yayi wannan sanarwar ne a account dinsa na Instagram, wanda yake rokon masoyansa da su tayi shi da addu’a Allah yasa wakokin da zai saki acikin wannan album suyi dadi.
.Kuma yace wannan album mai suna “Farin Jini“. zai fitone nan da karshen watan da muke ciki wato December.
Akwai wakoki guda 7 acikin wannan sabon album mai suna Farin Jini EP sun hada da:
1. Farin Jini
2. Aisha
3. Shikenan
4. Kyakkyawar Fuska
5. Nafada
6. Rike Alkawari
7. Wayyoni
Coming Soon…
Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan sabon album mai suna Farin Jini EP wanda
Umar M Shareef zai saka a wannan wata na December.
Kasance da musaszage.Com.ng domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music dan samun nishadi a rayuwa.

0 Comments