Ad Code

Responsive Advertisement

SABUWAR WAKAR Adam A Zango – Karya ne [Audio + Video]

 

Fitaccen Jarumin Kannywood Adam A Zango ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Karya ne.” Ita wannan waka yayi tane sakamakon kashe kashen da akeyi a wannan kasa tamu ta Najeriya, babu abinda zamuce saidai muce Allah yabamu zaman lafiya a wannan kasa tamu mai albarka.


Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Adam A Zango – Karya ne Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Adam A Zango – Karya ne Mp3 Download

Adam A Zango – Karya ne Mp4 Download

   Watch Now

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.

Reading more..... sabuwar-wakar-isah-ayagi-ashe-da......

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement