KADAN DAGA CIKIN KA'IDOJIN FACEBOOK.
Abubuwan da Facebook suka haramta.
👇
1-👉Tsiraici ko wani abu mai ban sha'awa na jima'i.
2-👉Kalaman ƙiyayya, sahihan barazana ko kai hare-hare kan mutum ko ƙungiya.
3-👉 Abunda ya ƙunshi cutar da kai ko wuce gona da iri.
4-👉 Bayanan karya ko yaudara.
Na ukun ne muka taka shiyasa aka hana mana post har na tsawon kwana 3 😁😁
Zamu ci gaba da aiki da yardar Allah.
Nagode🙏
Zaku iya bibiyarmu a Telegram
👇

0 Comments