Ad Code

Responsive Advertisement

Jaruma Aisha aliyu tsamiya tafi duk matan kannywood yin shigar mutunci a shekarar 2021.

Jaruma Aisha tsamiya kadai Ce bata shigar da bata dace ba a cikin jarumai mata a masana’an tar kannywood Wanda suke taka rawa a yanzu

Daya cikin jaruman kannywood wacce ake tasamun yabon ta a gurin alumma masoya a yanzu dan yadda take yin wasu Abu buwan Wanda suka kamata a cikin jerin jarumai Mata kannywood na wannan lokacin harma dai a duk lokacin sai kajiz, Alumma suna cewa yakamata ace a sami wata hukuma wacce zata baiwa wanan jarumar wata kyauta yadda Yakama Dan akara

Karfafa mata gwauwa dan yadda taka yin shigarta a cikin fina finai a wannan lokacin babu wata jarumar da take irin wannan a yanzu

              Domin sauraro play now


Kuma dai a cikin jaruman kannywood din Wanda suke taka rawa a Yanzu ita kadai Ce wacce take mai daukar Nauyin fina finai a wannan lokacin kuma dai ita ka dai wacce harma Mata masoya jaruman kannywood suke alfaharin

 

Ganin ta a cikin fina finai kuma dai kuma sauran jarumai ma dai maza suna alfaharin ganin cewa wannan jarumar Ce Kuma dai suma sauran jaruman kannywood da alumma suna yin sa kuma dai Aisha tsamiya tasami yabo Musam man a gurin kwalliya da sanya alumma farin cikin kuma ta iya zuwa a matsayin abar tausayi a fina finai.


Allah ka Kara mana Imani Amin.

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement