Ad Code

Responsive Advertisement

Gwamnatin tarayya zata bada scholarship // Russia, Morocco, Hungary da Egypt 2022/2023.

 

 Ministan Ilimi mallam Adamu Adamu Adamu na gayyatar daliban da keda shaawar karin karatu a kasashe waje wanda gwamnatin tarayya zata bada scholarship na shekarar 2022/2023. 


Gwamnatin zata bada wannan scholarship a kasashen Russia, Morocco, Hungary da kuma Egypt ga daliban Undergraduate. Sai daliban da suka kammala matakin degree na daya wato postgraduates kuma gwamnatin zata basu sholarship a kasashen Russia, China, Hungary, Serbia da kuma Romania


Dukkan wanda keda shaawar neman wannnan scholarship sai ya ziyarci wannan website na hukumar https://fsbn.com.ng/scholarships domin cikewa.


Domin karanta dukkan subjects, ka’idoji da sharudidi na wannan scholarship sai a danna wannan link: https://fsbn.com.ng/scholarships


Zaa iya samun karin bayani kai tsaye daga Federal Scholarship Baord a wannan lambar waya ta hukumar 08077884414 ko kuma a nemesu a email: fsb@education.gov.ng


Post a Comment

1 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement