Ad Code

Responsive Advertisement

Fully Funded Kuwait Government Scholarship 2021

 


Gwamnatin kasar kuwait  ta karkashin kuwait ministry of Foreign Affairs ta shirya bada scholarship a dukkan jami’oin kasar ga daliban Undergraduate, Masters da PhD degree programs na shekarar karatu ta 2021-2022-2023


Zaa bada wannan scholarship a dukkan subjects da ake aiwatarwa a dukkan jami’oin kasar kuwait. Sannan Zaa rufe bada wannan scholarship a 31st December 2021. Gwamntin kasar ce zata bada dukkan kudaden da zaa kashe wajan wannan karatu kamar


Tuition fee


Books


Monthly stipends


Airfare


Stationary items


Da dai sauran related cost


Cancantar samun scholarship:


Kazama mai kyan hali


Samar dukkan takardun da ake bukata na karatun da aka nema


Pass medical examination


Wajibine a cika dukkan ka’idojin kasa da kasa


Wajibine a tabbabr anbi dukkan ka’idar da kuwait ministry ta sanya da dai sauran makamantan ka’idoji da takardun da ake bukata domin samun wannan scholarship.


Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement