Ad Code

Responsive Advertisement

Dadin kowa - wasa farin girki episode (63) HD - Arewa24.

 

Shin ya karan battar Badaru da Aminh Ak, da Kawannansu yake ganin shine ja gaba zata kasance? 

   Sallau Ya gano sirrin sabuwar Sana'ar daya shiga ta garuwa, wadada kuke tunani hakanne zai cimma burinsa na zama Dangote Dadin Kowa. 


Timo na ta komarin wanke kansa A gurin Nazir. Ya kuma labarin Alawwiya Zai kasance.? 


Ci gaba da kawo muku wannan shirin kai tsaye daga nan Musa s zage. 


Kamar yadda muka saba kawo muku wannan shirin kai tsaye na Dadin kowa daga tashar arewa24.

Shirinda ke zuwa maku daga tashar arewa 24 a kowace ranar asabar ta karshen sati kai tsaye shiri ne da keda dogon zango.


Kalli bidiyo Anan: VIDEO



Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement