YADDA ZAKA SAMU FREE AIRTIME A KOWANNE LAYI.
IDAN KAYI REGISTER DA (SHARE IT)
Zaka shiga CAMPUS ka yiwa wadan nan photonan LIKE, kowanne daya zakayimasa a kalla LIKE 35 a kowanne LIKE zaka samu Box na bonus.
Yadda zakayimasu LIKE shine, zaka fara da na fari idan ka danna like zakaga GET sai ka danna saika kara fitowa daga photon ka kara komawa cikinshi, zaka tayi har sai gun ya koma LIKED idan ka gama na daya sai ka fara yiwa na biyu, shina kayita yi har sai ya koma LIKED a hakan zakaga ka tara AIRTIME da yawa, sai ka koma kan Box din kayi claimed ma'ana ka danna kan box din adadin wanda ka samo a like din da kayi, ,nan take zakaga ka tara Airtime mai yawa.
Idan bakayiba ga yanda zakayi domin kaima ka mori taka garabasar
Da Farko Sauke App ɗin Nan👇
Kayi Login da phone, kasa numbar wayar ka, shikenan
Daga nan sai ka duba zaka ga inda aka Rubuta Friend's Code sai ka saka
👇
6463 a wajan, nan take zasu baka 6,000 diamond
Bayan ka saka su, zaka ga Wata Box(Red) a Gefen Hagu daga kasa an rubuta Open, sai ka shiga ciki, ka fita har sau 20.
zaka ga diamond 💎 dinka na ƙaruwa.
idan kana son cire Airtime dinka, sai ka shiga chan sama ɗin nan, in da aka Rubuta Diamond. Zaka lambar wayar da zaka tura katin🦜
Duk wanda ka Gayyato zasu baka 5180 diamond wanda yayi dai-dai da 50 Airtime.
Zaka duba daga sama zakaga inda aka rubuta INVITE saika danna gun, a nan zakaga INVITE CODE naka da link naka baki daya.
Duk bayan 24hours zakana shiga kana LUCKY SPIN wanda zaka gani daga sama. Inda zaka dinga yin SPIN sau 3 a rana, kudinka zasuna karuwa.
A haka sai kaga ka tara Kudi da yawa😅 daga shekaran jiya zuwa yau na samu kati sosai da wannan Application😅
Allah ya bada Sa'a 🙏

0 Comments