
Labarina Shirine mai dogon zango wanda darakta Aminu Saira Ke Jagoranta, sannan a wannan satin za’a ga yadda zata kaya tsakanin daso da Presido, sannan kowa nason yaga wai wanene mijin sumayya?
Amma a wata shawara da wani mai kallon shirin na labarin yace, yakamata Aminu Saira ya baiwa Maman Sumayya karfin gwuiwa da ta daina tsoron Presido domin kuwa uwa da yar ta sai Allah.
domin kallon wannan shiri kadan daga ciki sai a kalla gashinan a kasa.

0 Comments