Kiswah Hajj 2021.













Shafin masallacin harami ne ya bayyana wannan batu a wani rubutu da hotuna daya wallafa a ranar yau. Duk a shirye shiryen da akeyi domin Hawan Arfa da hajjin bana.
Hajjin bana akwai abin da mahajjatan duniya za su yi kewar su a Hajjin bana Sama da guda 20!.
Rahoto: Abubakar Mustapha Kiru.
Hajj live now
Ya bamu da cewa duniya da lahira Amin ya rab.

0 Comments