CLASSIC CLS YA KUMA
*Classic coin ta ƙona CLS. 500,000,000 Rabin Adadin CLS din da aka kirkira Akan Binance Smart chain ta hanyar tura shi zuwa contract address, Wanda awanj en ƙirƙirar CLS an tsara Duk Classic coin din da aka tura shi zuwa contract address baza a iya dawo dashi ba*.
*Sannan wasu sunyi kuskuren tura Classic coin dinsu guda 107,100 Wanda shima ya tafi kenan bazai Taba dawowa circulation ba har abada, Wanda ya Sanya jimillar Classic coin din da aka Kona ya Kama 500,107,100 Sauran Wanda yake gun Kamfani da jama'a ya kama 499,892,900*
*Wannan shine Hash Transaction da zaku iya dubawa a Bscscan Domin tabbatarwa da kanku*
Shin-kasan-ranar-da-za-fara-ico-na cls.
0x147876ad7b949a8701393661ff34f3a1488ad672e88b18be6a3d51937c65fd7f
A Crypto to kanemi Classic coin da yardar Allah, Abisa Binciken Da masana sukayi anan kusa Dan Neman Karin bayani ka tuntubi wannan lambar 08149556276.

1 Comments
Classic coin is à very good project that déserve invetment of Many individuals if not all.
ReplyDeleteThé projet was déveloped and initiated by à Number of great personalities Who are visionary enough to provide CLASSIC COIN with concrète build matérials which make it unique and become top coins to be uséd in thé World cryptocurrency.