Delft University of Technology wadda tayi hadin gwiwa da International Aviation Woman’s Association (IAWA) zata bayarda scholarship domin karfawa mata gwiwa a fannin Aviation (fannin horan tuki da harkokin jirgin sama).
Daliban dake da sha’awar nazarin aerospace engineering wadanda keda sha’awar kasancewa a wannan fanni a ko’ina a fadin duniya zasu iya yin applying domin samun wannan tagomashi.
Domin karanta cikakken Karin bayani gameda yadda za’a nemi wannan scholarship, sharuda da ka’adoji dama sauran muhimman batutuwa sai a danna wannan link: Apply Now

0 Comments