Wannan duka bayanin gabatarwa ce.
A yau, hasashe ya nuna technology shine zai zama lamba daya na tattalin arziki a duniya duk da ma ya zama a wasu kasashen da suka cigaba. Technology ya shiga kowane field a duniya ta yadda ya zama karfen kafa a inda yake bawa taimako ta bangarori da dama.
Da ace za’a dauke technology a duniya da yanzu sai dai mu koma karni na 10 ko 11 saboda tsantsar ci bayan da za’a samu a inda za’ayi asarar sama da rabi na dukiyar duniya gaba daya.
Technology ya zama ruwan dare a inda ya shahara a dukkanin fanni kuma daman da yake yana tafiya da modern sciences sai ya zamanto cewa yana kutsa kowane sashe ba kakkautawa.


0 Comments