Hakan yasa gabas da yamma kudu da arewa dalibai sun baza ido suna jiran ganin sakamakon jarrabawar tasu, domin sanin ina suka dosa a neman gurbin karatun nasu a jami’o’in kasar nan saboda kowace jami’a tana da nata jadawalin maki da take bukata domin bawa dalibi gurbin karatu.
yadda-zaka-hada-cctv-wayar-ka ta smart phone.
Ko kasan menene jaalife style a takaice.
Sai dai shugaban hukumar ta jamb farfesa Ishaq Oloyede yace dazarar yakoma Abuja a yammacin yau din nan zai sahale a fitar da sakamakon jarrabawar ta Jamb ta bana.
Dan haka iyayen dalibai da kuma daliban hade da wakilan daliban su zama cikin shiri domin kuwa daff ake da sakin wannan sakamako, domin ganin wannan sakamakon na jarrabawar a iya danna wannan link: Check UTME Results.

0 Comments