Ad Code

Responsive Advertisement

SABABBIN DOKOKI DA KA’IDOJI DA HUKUMAR WHATSAPP TA BIJIRO DASU A WANNAN WATAN.


By arewatalentPosted 


Hukumar da take da mallakar WhatsApp wato Facebook ta futarda sababbin tsare-tsare wadanda ka iya Zama hadari gamasu mu’amala da manhajar WhatsApp, idan har ba suyi kokari sun gyara setting dinsu na WhatsApp yazama ya dace da sababbin tsare-tsaren dake kasaba.
Ga masu mu’amala da group na WhatsApp don gudun Kar ayi musu kutse dolene su gyare setting na group dinsu daga EVERYONE zuwa MY CONTACT.

Zasubi matakai Kamar Haka:

Shiga (WhatsApp)


Shiga (Settings)


Shiga (Account)


Shiga (Privacy)


Shiga (Groups)


Chanja daga (Everyone) zuwa ( My Contacts) , Shiga (Done).


Asani: ga dukkan masu Amfani da WhatsApp yazama wajibi suci gaba da bibiyar Menu da Setting na manhajar WhatsApp dinsu aduk sanda suka sukayi updating din sabon WhatsApp, a mafi yawan lokuta hukamar dake kulada WhatsApp sukan bijirar da sababbin dokoki ko kaidoji . Muringa maida hankali ga privacy setting don yawanci ananne dokokin sukafi tasiri.

Baya ga wadannan matakai kuci gaba da kasancewa tare damu zamu kawo muku wadansu matakan anan gaba.


Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement