BAMBANCE-BAMBANCEN DAKE TSAKANIN P2P WALLET DA SPOT WALLET A BINANCE.
Post
By Fikira Technologies
1. Farkon lokacin daka saka kudi a Binance din ka zasu tsaya ne a P2P WALLET, idan kuma zaka yi TRADING sai ka maida su SPOT WALLET.
2. Idan zaka sayar da Coins din ka zuwa banki dole sai ka mayar dasu P2P WALLET daga SPOT WALLET.
3. Cikakken TRADING yana yiwuwa ne a SPOT WALLET, inda P2P WALLET take da kayyadaddun Coins din da ake yin TRADING din su.
4. Idan kana yin TRADING na awanni ko mintuna dole sai ka mayar da kudin ka ko kuma Coins din ka zuwa SPOT WALLET idan kuma ba haka ba lokacin da kaga kasuwa tana kyau za'a iya ci da rabon ka kafin ka mayar dasu SPOT WALLET din ka sayi Coin din da kake so.
Kadan kenan daga cikin bambance-bambancen dake tsakanin P2P Wallet da Spot Wallet, ga wadanda ke son kara kwarewa a harkar trading, da kuma samun cikakken bayani akan duk wata tambaya da ta shafi harkar Cryptocurrency, zai iya tuntubar mu domin shiga darasin da muke koyarwa a WhatsApp akan N1,000 kacal.
Domin karin bayani sai ku kira mu a lambar waya +2347010917931 ko kuma ku shiga shafin mu na Facebook mai suna Fikira Technologies.
Bissalam.


1 Comments
Masha Allah, Allah ya kara basira
ReplyDelete