Ad Code

Responsive Advertisement

KIYA'YE SALLAH A LOKACIN TA .


                      KIYA'YE SALLAH                       


 1- Ya'ku "ƴan uwa kusance'wa sallah ce farkon abinda za'a fa'ra yiwa ba'wa hisa'bi akanta a ranar ta'shin qiya'ma dan haka mukiya'ye yin sallah akan lokacin ta .


 2- Ya'ku "ƴan uwa karku yarda sharho'liyar duniya ta shagaltar daku yin sallah akan Lokaci.


3- Ya'ku "ƴan uwa kusance'wa yin sallah akan lokaci takan hana mutum aikata alfa'sha.


4-Ya'ku "ƴan uwa karku yarda neman kuɗi ta shagaltar daku yin sallah akan Lokaci.



5- Ya'ku "ƴan uwa karku yarda kallon arewa 24 ko fina-finai su shagaltar daku yin sallah akan Lokaci.


6- Ya'ku "ƴan uwa karku yarda buku'kuwan aure su shagaltar daku yin sallah akan Lokaci.


7- Ya'ku "ƴan uwa karku yarda facebook ko whatsapp ko twitter ko Instagram ko telegram da duk wasu chatting su shagaltar daku yin sallah akan Lokaci.


8- Ya'ku "ƴan uwa karku yarda zaman majali'sa zaman sa ido da gulmace-gulmace ya shagaltar daku yin sallah akan Lokaci.


9- Ya'ku "ƴan uwa karku yarda zaman office ko kasuwa ya shagaltar daku yin sallah akan Lokaci.


10- Ya'ku "ƴan uwa karku yarda giyar soyayya ta shagaltar daku yin sallah akan Lokaci.


11- Ya'ku "ƴan uwa kusance'wa sallah tana taya mutum hi'ra a cikin ƙabari a lokacin da yake cikin kaɗaici dan haka karkuyi wa'sa da ita.



12- Ya'ku "ƴan uwa kusance'wa sallah ginshiƙi ne na addinin musulunci dan haka karkuyi wa'sa da ita.

13- Ya'ku "ƴan uwa kusance'wa kiya'ye sallah akan lokaci na'sa Allah ya ƙaunaci ba'wa dan haka karkuyi wa'sa da ita.


14- Ya'ku "ƴan uwa kusance'wa kiya'ye sallah akan lokaci na'sa mutum ya nitsuwa a rayuwarshi a kodayaushe dan haka karkuyi wa'sa da ita.


15- Ya'ku "ƴan uwa kusance'wa kiya'ye sallah akan lokaci na katange mutum mutum ga barin shiga wutan saqar a ranar ta'shin qiya'ma dan haka karkuyi wa'sa da ita.


 Allah yasa mun dace ya sa muringa kiyaye sallah akan Lokacin ta.

    Amin 

         wannan sakon tuna tarwane .


 Daga naku

musa s Zage



                   *WRITTEN BY* 

                *sadeeq sa'eed ✍*

                     07064844689.




,


Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement