Ad Code

Responsive Advertisement

MENENE UWORK PLATFORM?


Barkan ku da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .

     
                   Gabatarwa 


Daga naku 
musa s zage


MENENE UWORK?

  Tsarin #UWORK, Sabon manhaja ce, da zaka iya amfana da ita cikin sauki, ta hanyar amfani da wayar ka a cikin mintuna kalilan tare da samun halastattun kudade a kullum cikin sauki, ko da kuwa Kai Dan makaranta ne, ko kuma Dan Kasuwa ko Ma'aikacin Gwamnati ko na Kamfani.

 Kullum wannan tsarin karuwa yake yi a Najeriya. Shugaban #Uwork ya bayyana a wata hira da yayi da kafafan sadarwa na Nigeria, cewa yana son sama da mutane miliyan 20 a Najeriya su shiga cikin tsarin #Uwork, domin kawar da zaman banza.

  Tsarin #Uwork, wata Sabuwar kasuwanci da za'a iyayi a gida, kasuwanni da makarantu, ta hanyar tallata kayan kamfanin #Uwork a shafin ka na Facebook ko Instagram. Kana Sanya wannan tallar a shafin ka, ko an saya ko ba'a saya ba, kamfanin #Uwork zata baka Kyautar naira 500 ko 1000 ko kuma sama da Haka.

 Tsarin #Uwork, zai tallafa maka wajen samun albashi a saukake.
   Da zaran kayi register da su, zasu fara biyan ka duk aikin da kayi musu, Haka zalika, duk in ka kawo wani cikin tsarin, zasu rinka biyan ka commission na wannan da kaka kawo cikin tsarin.

  A halin yanzu membobin #Uwork waɗanda suka riga suka buɗe shago suna samun sama da 150USD kowace rana.
  Idan kai memba ne kuma kana son buɗe shagon Uwork. Za'a ba da kyautar dala 500.
  
Domin shiga tsarin #Uwork a saukake, kawai ka Danna  Wannan link.


                          PROFIT
        *EARN MONEY ON UWORK*

 UWORK ACCOUNT UPGRADES AND REWARD SYSTEM*➷

@ V0 Free Account* 2 tasks  daily  ₦121.25 Naira per day
mathematics:
₦60.625 * 2 = ₦121.25/day
₦121.25 * 7 = ₦848.75/week. 
*NB: Expires after 7days and minimum withdrawal is $0.3(135)*

1- Upgrade *V1≈₦7275*  2 tasks daily and get ₦582 ($1.2) everyday.
mathematics:
₦300 * 2 = ₦600/day
₦600 * 30 = ₦18,000/month
₦600 * 365 = ₦216,000/year

2- Upgrade *V2≈₦72,750* 2 tasks daily and get ₦2,910 ($6) every day.
Mathematics:
₦1,455 x 2 ₦2,910/day
₦2,910 * 30 = ₦87,300/month
₦2,910 * 365 = ₦1,062,150/year

3- Upgrade *V3≈₦145,000* 2 tasks daily and get ₦5,335 ($11) everyday.
Mathematics:
₦2,667.5 * 2 = ₦5,335/day
₦5,335 * 30 = ₦160,050/month
₦5,335 * 365 = ₦1,947,275/year


Domin Karin bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za'a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu, 
Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.

written by ceo
  Page musa
        s
     zage
   






Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement