Ad Code

Responsive Advertisement

[ YADDA ZAKA BUDE ACCOUNT NA BANKI CIKIN SAUKI ]


 Barka da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .


Yau ma haka mun zoku da wani saban topic Wanda da mutane sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.

   {KO KASAN ABUBUWA NAWA AKE DA BUKATA WAJEN BUDE ACCOUNT NA BANKI }.  


           ABUBUWAN SUNE KASHI      
                      NA FARKO                 

1- National ID card 
2- Voters card
3- Driver Kisses
4- Passport transport
5- Other - Dasaurasu

wanan dole sai da daya faga cikin su.

                   KASHI NA BIYU          
1- NEPA Bill:- Wanda bai wacce wata uku da biya ba.

                           KASHI NA NA UKU

1-Sai kayi (BVN) kana da zabi biyu in kaga dama kayi a BANKI ka ko kuma kaje amitarciyar Cafe kayi.

     KASHI NA HUDU 

1- HOTUNA KA/KI.  Passport picture.

shi kenan anan zamu diga aya sai ko taremu a wasu shirye -shirye na mu su zuwa.

Daga naku
musa s zage

       Ga mai Neman Karin bayani ko          shawara  sai ya tuntubemu kamar
     haka:-  
     
                                   

Post a Comment

1 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement