Ad Code

Responsive Advertisement

KO KASAN WACE LIBRARY AKE KIRA DA Waqfya?

Gabatarwa
    Daga
musa s Zage

15/9/2020

Salam barkan ku  da warhaka ciki wani sabon topic namu wanda zai bayyani akan katafariyar (Library) ta duniya wacce da yawa daga cikin mutane sun riga da sun san da ita wasu kuma basu san da itaba .


 Waqfeya dai wanne website, ne a ka fashi domin taimakon mutane su samu litttafan addini cikin sauki daga  kowane iren fani na ilimin .
  An samar da wannan lattafan cikin hanya mafi sauki ta zamani wace ake kira da (PDF) ko kuma a jim lace ace; (Zip)Shima wani nau'i ne da yake bada da karata text cikin sauki.
    Sannan shi wannan litafin in an sako Sai ka sami abin buɗe latafin wata wayar ba sai a ɗako shi ba wata kuma sai an ɗako shi .


Domin shiga ka ɗako naka
         Dana nan

Domin shiga ka ɗako Application
 Dana nan   pdf.reader download now

Daga naku
  msz
  wasu Daga cikin shirye shiryen Mu

Reading more....Yadda-ake-ma-yarda-mx-player

Reading more..../yadda-ake-koya-wa-yara.tsarki da

Reading more....KO KASAN falarlar-rakaatiyil-fajar.

Reading more....Asali-hausa-da-ginuwar-daidaitaciyar.

Ma'a Salam .

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement