Bisimillahi rahamaniin rahiim
Bikin auren da za,ayi a aljjana wanda yafi kowane
Niki albarka da Ban sha,awa tare da samar da farinciki da bashi da iya ka.
Wanna bikin za ,ayi shi ne cikin aljjana bayan ubangiji (s.w.t) ya gama yin hisabi.
'yanwuta sun shiga wuta, 'yan aljjana sun tafi aljjana .sannan am bada damar yin ceto sanan a gama, masu zaman wa,adi a cikin wuta sun gama wa,adin so an fito dasu daga wayar sun tafi aljjana sai a like wutar da dalma ba shiga ba fita . aljjana kuma da bayin Allah salihai to sai kira gagarimin taran bikin auranan mai albarka mara iya ka.
Mallamai suka ce: wannan shine taran sada zumun ci da kowa da kowa,duk wanda kake Jin sa ko kasan shi a tarihi to a wanan ranar zaka ganshi .anabawa da mursalai tare da manyan bayin Allah salihai duk zaka ganso .
Sanan Allah (s.w.t) zai tajali da kansa kowa ya Ganshi ido da ido .
Ya! Allah kasa da mu za a hadu a wanan ranar Allah kasa mu cikin kuma 'yan gaba gaba.
In Allah yadd zamu dora Inda a katsaya sai a tare mu fituwa ta biyu .
Da alkalamin dalibin ku ( musa s salisu )


0 Comments